Hello everybody, welcome to our recipe site, if you're looking for Danderun naman rago recipe, look no further! We provide you only the perfect Danderun naman rago recipe here. We also have wide variety of recipes to try.

Danderun naman rago
Danderun naman rago

Before you jump to Danderun naman rago recipe, you may want to read this short interesting healthy tips about Healthy Power Snacks.

Wholesome eating encourages a feeling of well being. We have a tendency to feel way less gross when we increase our daily allowance of wholesome foods and decrease our consumption of junk foods. A piece of pizza does not have you feeling as healthy as eating a fresh green salad. Deciding on healthier food choices can be tough when it’s snack time. Shopping for snacks can be a struggle because you have a great number of options. Why not try one of many following nutritious snacks the next time you need some extra energy?

While searching for a convenient healthy snack, make sure you remember about yogurt. Eating yogurt in place of a nutritious larger lunch just isn’t a good idea. Low fat yogurt makes a amazing snack, however. It is a protein-rich source of nutritious minerals and vitamins. Yogurt is typically eaten to help preserve the digestive system considering that it is so easily digestible by most people. Fast hint: choose unsweetened yogurt and add walnuts or flaxseeds. This minimizes your sugar absorption without reducing the taste of your snack.

You do not have to look far to discover a wide range of healthy snacks that can be easily prepared. When you make the decision to be healthy, it’s easy to find what you need to be successful at it.

We hope you got insight from reading it, now let’s go back to danderun naman rago recipe. You can cook danderun naman rago using 21 ingredients and 14 steps. Here is how you do it.

The ingredients needed to make Danderun naman rago:
  1. Take Naman rago rabin kilo
  2. Take Tarugu manya guda goma
  3. Provide Albasa manya biyu
  4. Take Carrot madaidaita guda shida
  5. Provide Danyen citta madaidaici
  6. Provide 6 Tafarnuwa danye guda
  7. Provide Ganyen naa naa cokali babba daya
  8. Provide Maggi guda bakwai
  9. Provide Gishiri karamin cokali daya
  10. Provide Yoghurt babban cokali hudu
  11. Provide Lemon tsami babba guda daya
  12. Get Mangyada babban cokali hudu
  13. Prepare Foil paper
  14. Get Curry karamin cokali daya
  15. Prepare Thyme karamin cokali daya
  16. You need Turmeric karamin cokali daya
  17. Prepare Red chilli powder teaspoon
  18. Provide Ground sage teaspoon daya
  19. Provide Seasoned meat tenderizer, teaspoon daya
  20. Provide Dry oregano teaspoon daya
  21. You need Ground white pepper teaspoon daya
Instructions to make Danderun naman rago:
  1. Ga hoton kayan da nayi amfani dasu wato ingredients din da kuma hotunan spices dana lissafo sunayensu kowanne don a fahimta.
  2. Da farko zaa juye naman ragon da aka riga aka wanke shi tas a ka tsane ruwan jikinshi duka. Zaa zuba naman a kwano babba ko roba mai zurfi.
  3. Zaa jajjaga tarugu daban albasa ma daban tun kafin a zo hada naman. Sai a zuba su akan naman bayan an juye a cikin kwano.
  4. Sai a zuba mangyada akai asa cokali babba na diban miya ko wooden spoon a jujjuyasu sosai.
  5. Sai a zuba yoghurt din akai
  6. Anan zaa zuba gishiri,maggi,naa naa da aka yanka kanana sosai,curry thyme,turmeric, white pepper, sage,chilli powder da dry oregano.sai a raba lemon tsamin gida biyu a cire kananan kwallon da ke tsakiya a matse ruwan akan naman. A sami grater karama a yi grating citta da tafarnuwa a saman naman sai a yita juyawa da babban cokalin har tsawon mintuna uku sai a rufe shi a sa a fridge yayi kaman mintuna talatin zuwa awa guda.
  7. Zaa sami baking tray, wato trayna gashi wanda ake sawa a cikin oven a shimfida foil paper a kai.
  8. Sai ki juye hadin naman ragon akai.
  9. A wajen hada naman munyi grating albasa daya sauran dayan kuma an yanka ta manya manya. Sai a zuba albasar akan naman.
  10. Nan kuma carrot da aka yanka dogo dogo(Julienne) zaa zuba bayan an zuba albasar.
  11. Sai ki nannade foil din a hankali ki rufe koina sosai yanda iska ba zai samu shiga ba.
  12. Nan oven ne dama na kunna shi yayi mintuna talatin. Zaa maida wutar ta koma low heat sai a dora karamin tray din akan babban can sama ba kusa da wutar sosai ba yanda zai gasu a hankali. Na gasa shi tsawon awa guda sannan na fiddo shi na jujjuya na maida cikin oven din ya kara yin mintuna talatin sai na cire na kashe wutar.
  13. Shi wannan danderu yana da dadi matuka kuma zaa iya bin wannan hanyar wajen yin danderun kaza,kayan ciki,kifi ko ma naman saniya. Zaa iya cin sa da farar shinkafa,fried rice, Chinese rice,doya,taliya,couscous ko makaroni.
  14. A gwada a ci dadi lafiya!

If you find this Danderun naman rago recipe useful please share it to your good friends or family, thank you and good luck.